<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>145</hymn_number>
<title>Cikin Raina Ga Wahala, Hutu Na Ke So LW145</title>
<lyrics>[V1]
 1) Cikin raina ga wahala, hutu na ke so,
 Yesu shi kaɗai ya iya taimako.

[V2]
 2) Yana kira, yan kira, yana nemana.
 &quot;Zo gare ni, za ka sami hutawa.&quot;

[V3]
 3) &quot;Ka gaji da aikin Shaiɗan? Bautarsa da wuya
 Zo gare ni, dukan fansa ni na biya.&quot;

[V4]
 4) &quot;Cikin zuciya ko da sauran shakka har wa yau?
 Duba, jinina na bayar, sai ka zo.&quot;

[V5]
 5) &quot;Wanda ya ke zuwa gare ni, ba na korarsa,
 Har da kowane mai neman gafara.&quot;

[V6]
 6) Yesu, ina so in bi ka, zama bawanka.
 Kai ne yau har muddar raina Sarkina.</lyrics>
</song>